Kampanin Abingn Gona Na Biotech Tana
Da Filin Gona Fiye Da Hecta Biliyan Daya
Shekarar dubu biyu da goma ne kampanin biotech ta cika shekara gomasha biyar da fara shuka
kuan gona kuma suna siyarwa.
Daga shekarar du alif dubu daya da dari tara da chasain zuwa shakarar dubu biyu da goma har
kompanin tana da filin gona mai kuma ya nuna cewa sune kampanin da ke shuka kayan gona fie
da kowane kampanin dake irin harkar su a sana’ar gona.
A shekarar dubu biyu da goma, ya nuna cewa kashe iri na kampanin biotech, kuma wasu
kananan manoma ne a kasashe dabam dabam saboda suna samun amfanin na irin da kuma
kampanin.
Kasashe biyar ne ke kan gaba wajen shuka iri na kampanin biotech, kuma sune China, Brazil,
Argentina, India da kuma Africa ta kudu. A akin wadannan kasashe biyar,
kasar brazil itace ta fi
babban fili na gona, ita kadai tana da filin hecta miliyan hudu.
Akwai kasashe da dama da suka yi iya kokarinsu suma wajen ganin sun samu amfanin gona mai
albarka ta hanyar amfani
da iri na kampanin biotech, kamar Burkina faso Myanmar, inda su sun fi
shuka auduga. Kasar india da kuma kasar Mexico wadanda su suka fara shuka iri na masara na
kampanin.
Sannan daga shekarar alif dubu daya da dari tara da chasain da shida zuwa shekarar dubu biyu
da tara, kampanin biotech ta taimaka wajen gyara na canjin anayi, wato ba’a
barin filin yana
zauna ba’a yi komai a kai ba, an rage talauci don kananan manoma suna samun amfanin shi a
diniya baka daya don sune talakawan.
Kampanin biotech tana kokarin taimakawa wajen inganta karni takwas na MDGs wanda ake so a
cimma kafin shekarar dubu biyu da sha biyar ta hanyar rage talauci, ta Sana’ar noma kayan
abinci. Suna so suye ne kuma saboda nuna godiya ga Norman Boulag, wanda ya kirkiro wata
kungiya mai zaman kanta mai suna ISAAA, ya kuma ciyar da jama’a biliyan daya.